(bidiyo) Dadin Kowa Sabon Salo Episode 26 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

(bidiyo) Dadin Kowa Sabon Salo Episode 26

<
Domin kallo cigaban shirin satin daya gabata sai ku kasance damu domin dakko shi a cikin wannan shafin wato Episode 26 cigaban Episode 25. Yanzu haka kuna iya download dinsa a nan Talla Kusan abinda zai faru acikin wannan satin. Inda Zakuga ana ayiwa kanwar gimbiya pasport wato za ayi mata visa ta fita waje domin yin aiki. Shikuma Malam musa dashi da kishiyar matarsa akwai wata babbar chakwakiya da ke shirin faruwa. Dik acikin shirin wannan satin kudai kawai ku shiga wannan shafin domin dakkoshi sannan kuyi share


DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.