Video: Sadik Sani Sadik – Mai Magani Hausa Comedy || Hafsat Idris - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Sadik Sani Sadik – Mai Magani Hausa Comedy || Hafsat Idris

<


Hahaha Sabon Shirin Pulse Nigeria Hausa Na Comedy Wanda Sadik sani Sadik keyi.
Yau a wannan comedy gaskiya zakuci dariya sosai inda Sadik sani Sadik ya fito amai bada magani.
Inda shikuma mijin Hafsat Idris Barauniya Shine Wanda za abawa maganin Yayin da yake fama da ciwon shanyewar barin jiki shi kuma Sadik shi zai masa magani akan Naira Miliyan Uku Shikuma Mijin Hafsat din yace indai ya warke zai bashi Miliyan 6.
Can sai aka kira Sadik sani Sadik a waya yana fadar kalma daya sai ga Mara lafiya ya mike yabar wajan.

Shin kunsan wace Kalmace Sai kun kalla Dan abin zai Baku dariya.
Mai Kwadayi, shirin Barkwanci ne, mai shahararren Jarumi Sadiq Sani Sadiq da Salisu Yara.

Amfanin wannan shirin shine nishadantar da ku! rubuta ra’ayoyin ku!


DOWNLOAD VIDEOHERENo comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.