Video: Sabon Nigerian Film Na Rahama Sadau Trailer – The Accidental SPY - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Sabon Nigerian Film Na Rahama Sadau Trailer – The Accidental SPY

<


Wani sabon Nigerian film na shahararriyar jarumar fina-finan Hausa wato RaHama Sadau.
Shidai wannan film din inaga kaf Nigerian film babu kamarsa Dan film ne aka tsarashi kamar American film Dan idan kana kallon film din idan ba cemaka akai Nigerian film bane zata zakai American film ne.
Sabo da film din ya daku sosai sabi da zakaga yadda ake wasan bindiga da kuma soyayya sannan ga kwamushe wato Kidnapped ga police kamar ba na Nigeria ba.

Ku kanku nasan film din zai matukar birgeku idan kuka kalli tallansa domin kada a Baku labari kuna iya kallon Tallan nasa anan.
Nasan masoya rahama sadau zasuji dadin wannan film din hardama Wanda ba masoyantaba.
Kawai addu,a zaku tayata dashi shine mafita

Sunan Film Din The Accidental SPY Nollywood


DOWNLOAD VIDEOS HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.