Video: Rariya Part 1&2 Sabon Hausa Film - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Rariya Part 1&2 Sabon Hausa Film

<


To Jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya a yau ne Film din Rariya Yasamu fitowa kasuwa ko kuma kuna iya dakkoshi a duniyar yanar gizo gizo kyauta.wato film din Rariya Film Ne Wanda yazo da abin mamaki domin wace ta shirya film din macece kuma shahararriya a ban garen fina-finan hausa (Kannywood) wato Jaruma RAHAMA SADAU Wanda akan wannan film din ta samu award ko ince film din aka bawa Award.
Sabo da fim din yazo da abubuwa na ban mamaki sabi da ya hada manyan jarumai kamar haka:-Ali Nuhu

Sadik Sani sadik

Rahama Sadau

Hafsat Idris Barauniya

Maryam BoothDama Dai Sauran Jarumai
Kuna Iya samun wannan film din a kasuwa ko yan tebura mafi kusa daku
Kuna iya shiga wannan shafin domin dakkoshi sannan kuyi share zuwa abokanku.DOWNLOAD VIDEO RARIYA 3&4 sabon Hausa Film || Rahama sadau

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.