Monday, 30 October 2017

Video: Nura M Inuwa – Saudatu || Zango Ft Tsamiya
Wakar nura m inuwa kenan mai Suna ” Saudatu Ce Burin Zuciya ” Wace Adam Zango Da Tsamiya Suka Hau.
Nasan Kowa yasa manyan jarumai ne su a fanin fina-finan Hausa kuma sun shahara.
A gaskiya sun tiki rawa a wakarnanmusamman ma Adam zango shi ya fita zakewa.

Kuna iya dakko wannan wakar domin Ku kalleta kusa kallo lafiya.


DOWNLOAD VIDEOS HERE


EmoticonEmoticon