Sunday, 8 October 2017

Video: Nura M Inuwa – Nasamu Wacce Nakeso Latest Video


Wakar nura m inuwa kenan mai suna nasamu wace nakeso ta daurayeni da soso.
Nasan kusan wasunku da yawa sunsan wakar tunda ba bakuwa bace.

Kuma video din ya kwana biyu kuna iya saukar da wannan bidiyon zuwa wayoyinku sannan Ku kalla.


Mu kawai bukatarmu kunayi mana share shine kawai ladanmu.DOWNLOAD VIDEO


EmoticonEmoticon