› Music: Umar M Shareef – Kaulat - BESTAREWA BlOG

Header Ads

› Music: Umar M Shareef – Kaulat

<


Sabuwar wakar umar m shareef kenan mai suna Kaulat ta Aure.
Wakar tayi dadi Dan bama sai na gayamuku ba nasan kunsan kowaye umar m shareef kun saba jin wakokinsa.

Wannan wakar auren kaulat ce tare da angonta kuna iya saukar da wakar domin saurarenta dan tayi dadi sosai.DOWNLOAD HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.