Sunday, 8 October 2017

› Music: Abdul D One – Cin Amana Latest Song


Sabuwar wakar mai golden voice wato Abdul D One Mai tashe A Yanzu.
Abdul d one kenan a Cikin wakarsa mai taken Cin Amana.

Cin Amana dai ba dadi wlh musamman a soyayya sabi da wakar itama ta soyayya CE.

Yanzu dai kana iya download din wannan wakar a link din dake kasa.
Domin Ku saurara.
DOWNLOAD HERE


EmoticonEmoticon