:Wakar Aure kenan wace Abdul d one - BESTAREWA BlOG

Header Ads

:Wakar Aure kenan wace Abdul d one

<
Music :Wakar Aure kenan wace Abdul d one ya fara bugawa
Wakar gaskiya tayi dadi sosai inda acikinta zaku samu number Abdul d one.
A cikin wannan wakar ne akasa number mawaki Abdul d one sabi da masu bukatar a buga musu wakar aure.
To INA masoya Abdul D One ga dama tasamu kada kubari ta wuceku kuyi maza Ku dakko wannan wakar.
Copying by arewablog

DOWNLOAD MUSIC

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.