Saturday, 9 September 2017

Music: Ado Gwanja – Fadi Alkairee

Sabuwar wakar gwanja kenan mai taken Fadi Alkairee gaskiya jari
Wakar dai gatanan tayi dadi sosai idan kuka jita.
Wakar tana kusan magana ne a kansa ko nace rayuwarsa
Wakar ado gwanja fadi alkairee gaskiya jari
Ko kakini ko kasa nine gwanja ko kaso nine gwanja
Naji dadi wakar sosai kuma nasan zakuji.
Download and listing enjoy!    DOWNLOAD AUDIO


EmoticonEmoticon