Saturday, 2 September 2017

Music: Abdul D One – So Shine Yaja

Music: sabuwar Waka  shahararen mawaki  kuma Mai tashe abdul D One

Sabuwar wakar Abdul d one kenan mai suna So Shine Yaja Nake Ta Tunaninki.
To kunjifa abinda so yaja dama so yanaja haka.
So so so jigon rayuwa idan ba so ba rayuwa.
Shin hakane idan ba so ba rayuwa mai dadi ko akwai kawai kuyi maza Ku Dakkota Dan Ku saurara.DOWNLOAD AUDIO HERE


EmoticonEmoticon