Film: Rumana 1 To 4 Sabon Hausa Film 2017 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Film: Rumana 1 To 4 Sabon Hausa Film 2017

<
Rumana film din dai sai kun kalla Inda zakuga manyan jarumaine a cikinsa har da jarumar da ake tunani korarriyace a harkar kannywood wato shahararriyar jarumannan Rahama Sadau.
Jurumar da kaf kannywood bubu ya it’s a yanzu mai tashe kuma nasan kowa yasan da hakan.
Kada dai nacikaku da surutu Sai kun kalla Rumana kunga abinda ya zomuku dashi.

DOWNLOAD 1&2 VIDEO


DOWNLOAD 3&4. VIDEO

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.