Film: Bintoto 1 To 4 Sabon Hausa Film 2017 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Film: Bintoto 1 To 4 Sabon Hausa Film 2017

<
Tofa kuna ina masoya kallon wasannin barkwanci musamman masu son kallon na ado gwanja.
To gafa film din BINTOTO ya iso izuwa gareku domin nishadantar daku.
Acikin film dinne zakuga yadda ake takarar soyayya tsakanin Dan Liman Wato Ado gwanja da kuma Dan Mai Gari Akan wata kyakyawar Budurwarsu Mai Suna Bintoto
Wato Fati Shu,uma.
Inda suke soyayyarsu ita da sahibinnata Dan liman shikuma Dan mai gari shikuma keso Sai ya kutso kai cikin soyayyar tasu.
Wani abinma dai sai kun kalli wannan film din zakusha dariya bintoto.
Bintoto ta Dan liman har gwara rashin liman darashi naki bintoto.DOWNLOAD 1&2 VIDEO


DOWNLOAD 3&4 VIDEO

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.