Wazirin Rarara – Buhari Bazaiyi Murabus Ba - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Wazirin Rarara – Buhari Bazaiyi Murabus Ba

<
Music: sabuwar  waka  daga  bakin wazirin  dauda  kahutu  rarara


Alhmdlh…….!!! jama’a Barkan Ku Da Warhaka, Hausawa Kan ce Komai Nisan Jifi Idan Anyi Toh Kasa Zata Fado,
Allah Da Ikonsa Ya Sake Dawowa Damu Dauke Da Sabuwar Wakar Baba Buhari Wadda Wazirin Rarara Ya Rera Cikin Kwanan Nan, Mai Suna BUHARI BAZAIYI MURABUS BA
Ai Kuwa Wannan Waka Ta Zarce Wadda Yayi Ta BUHARI YA KOMA LONDON Domin Kuwa Wannan Idan Ka Saurare Ta Sai kaji Taken Ta Ya Zarce Waccen.
Ku Sauke Wakar A Nan

 pls….!
Press Download and Enjoy…….!!


      Download .mp3

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.