: Sadiq Sanamm – Rabu Da Maza - BESTAREWA BlOG

Header Ads

: Sadiq Sanamm – Rabu Da Maza

< Wakar Cikin sabon film dinan mai suna ” Rabu Da Maza ” wadda wani sabon mawaki yayita sannan aka sata a cikin film din wace Sadik Sani Sadik ya hau videon wakar tare dashi da Real Amal Umar.To masu saurare gafa wakar ta iso zuwa gareku domin kada ku manta da wannan film din da ya hada da Manyan jaruman fina finan hausa kamar haka;-
Sadik Sani Sadik, Garzali Miko sarkin maming, Abdul m Shareef, Da Sauransu,
film din zai baku mamaki sosai. kudai dako wannan wakar ku fara ajiyewa kafin ya iso gareku.   Download .mp3

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.