Labarin duniya mai yake faruwane achikin kasa Akan biafara da tanko yakasai - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labarin duniya mai yake faruwane achikin kasa Akan biafara da tanko yakasai

<
Shugaban kungiyar masu fafutukar neman Biyafara, Mazi Nnamdi Kanu ya fada ma masu neman a kama shi da su bibiyi mutane irin su Tanko Yakassai, Ango Abdullahi da sauran Fulani dake ta furuci na tsokana

Shugaban kungiyar na IPOB ya sha alwashin cewa babu wanda ya isa ya dakatar da shi daga shiga ko wani yanki a kasar sannan cewa yana da damar zuwa ko wani yanki na Najeriya, harda Lagas, idan ya so.

Yana maida martani ne ga zanga-zangar da wasu matasan arewa suka yi a ranar Laraba, inda suka yi kira ga a kara kama shi saboda taka dokar beli da aka gindaya mashi.


Biyafara: Nnamdi Kanu ya bayyana wadanda zaĆ” kama tare da shi

Yace: “Amma mai zai sa a kara kama ni sannan babu mai kama da Tanko Yakassai ko Ango Abdullahi ba saboda abubuwan da suke ta fadi?

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.