Husaini Danko zanyi Rawa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Husaini Danko zanyi Rawa

<
Music: Wata sabuwar wakar kenan daga bakin mawaki husaini danko mai Suna ” zanyi rawa ” to ko wace iriyar rawace wannan mawaki zaiyi to sai dai kun saurari wakar tukunnan zakuji.

Mawaki husaini danko na gidan Isa Gombe babban makadi a fadin arewa dama kasar nan baki daya dan kusan dik mawakannan shi yake musu kida wato isa gombe gaskiya ya iya kida sosai.

    Download AUDIO

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.