Dalilai 5 da suka sanya shugaba Buhari dawowa a ranar 19 ga watan Agusta acewar yan Najeriya - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Dalilai 5 da suka sanya shugaba Buhari dawowa a ranar 19 ga watan Agusta acewar yan Najeriya

<
Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye, ya ziyarci Shugaba Muhammad Buhari a ranar juma’a, 18 ga watan Agusta a Abuja House, dake birnin Landan.

A washegarin ranar wanda ya kasance ranar Asabar, 19 ga watan Agusta, Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya wanda hakan ya haddasa murnar ga yan kasa da kewaye. An sha matukar mamaki kan zuwan bazanta da yayi. Akwai wasu dalilai da mutane suka bayar a kan dawowar shi:

1. Game da Jawabin da yayi, wasu sunce ya dawo ne domin tattaunawa a kan Biyafara.

2. Wasu sunyi ba’a cewan ya dawo ne domin sake sabon biza.

3. Wasu kuma sunce yadawo yin bikin Sallah ne.Dalilai 5 da suka sanya shugaba Buhari dawowa a ranar 19 ga watan Agusta acewar yan Najeriya

4. Wani yayi ba’a cewa ya dawo ne ya sake sabon faspot.

5. Wani yace Buhari yazo ne don yin Magana a kan kafofin yada labarai.

A halin yanzu, wasu magoya bayan Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Asabar, 19 ga watan Agusta, sun toshe hanyar Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja dauke da tsinsiya wanda yake tambari na jamíyyar APC da shugaba Buhari ke mulki a kai

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.