ABDUL d One muradine zuchiya - BESTAREWA BlOG

Header Ads

ABDUL d One muradine zuchiya

<
Music:  sabuwar wakar  shahararen  mawaki


SABUWAR WAQAR: ABDUL D ONE MURADIN ZUCIYA
SABUWAR WAQAR: ABDUL D ONE MURADIN ZUCIYA
Mawaki abdul d one kenan mai tashe a wannan lokacin indai wajan wakokin soyayya ne gaskiya ba acewa komai sabi da ya riga ya shigo gari dan nasan wasunku da yawa sun sanshi.
yau Mawakin ya zomuku da wata sabuwar waka mai suna ” Muradin Zuciya ” domin nishadantar da masoya da kuma yan soyayya sai kuyi maza ku saukar da ita cikin wayoyinku domin saurare.

           Download mp3

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.