Abdul D OnE muradin Zuchiya - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Abdul D OnE muradin Zuchiya

<
Sabuwar wakar Abdul d one kenan mai suna muradin zuciya ni sake soyayya zanayi gaskiya wakar tayi dadi sasai kuma Wanda suka hau wakar sun kware wajan rawa.
 

     Download Audio here

Ko kunsan suwaye To ba kowa bane face A.K.A Anfara wato musbahu Angara tare dashi da wata sabuwar yar rawa mai zamani.
Kawai Ku Dakota zuwa wayoyinku Ku kalla.

     Download Video here

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.