Wai suwaye suke daukar nauyi boko Haram - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Wai suwaye suke daukar nauyi boko Haram

<
Jim kadan za a rantsar da Osinbajo

- Gwamnatin Buhari ta ci karfin boko-haram

-Yakata jami'an tsaro kokarin magance matsalan kafin yawuce gona da iri

Hare-haren yan Boko-haram da ya karu kwananan akan jam’ian tsaro da mutane yana da alaka da zaben 2019 inji wata kungiya mai zaman kanta na Non- Violent Peace Initiative(NPI). NPI ta zargi yan siyasa da daukan nauyin sabon hare-haren da yan kungiyan Boko-haram ke kai wa.Yan siyasa ke daukan nauyin kungiyan Boko-haram saboda zaben 2019

Jim kadan za a rantsar da Osinbajo,amma zai bia wa Atiku hanya daga 2019 wannan harsashen yayi daidai da rannan da aka yi awon gaba da masu aikin kamfanin hako danyen mai a yankin arewa maso gabas. Daily Trust ta rawaito daga bakin shugaban NPI, Mohammed Sahnun Idris cewa gwamnati taci karfin Boko-haram.Yunkurin da kungiyan ke yin na kai hare-hare ba komai bane illa siyasa “ amma ni dai a sani na gwamnatin Buhari ta gama da kungiyan boko-haram. Ina rokon gwamnati da jam’ian tsaro da su yi kokarin magance wanna matsalan dake da alaka da siyasa kafin abun yawuce gona da iri.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.