Labaran duniya - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labaran duniya

<
yayi sanadiyyar ran mutane 37 a Kadun

Labaran da muke samu yanzu daga jihar Kaduna dake a arewa maso yamman Najeriya na nuni da cewa an samu asarar rayuka akalla 37 bayan da rikici ya barke a tsakanin fulani makiyaya da manoma.

Labaran da muka fara samu dai na cewa rikicin da yayi sanadiyyar rayukan an dauki kimanin kwanaki biyu ana yin sa inda bangaren makiyaya da na manoman suka gwabza fada sosai.

 ta samu labarin cewa kawo yanzu dai musabbabin rikicin ana alakantashi ne da fulanin yankin da suka shiga wani kauye da ake kira Kadara domin daukar fansar dan uwan su da suka ce an kashe a kwanan baya.

Bestarewa.com.ng

Da dumi-dumi: Sabon rikici tsakanin manoma da makiyaya yayi sanadiyyar ran mutane 37 a Kaduna

Kawo yanzu dai har yanzu jami'an tsaron jihar basu fitar da sanarwar faruwa ko rashin faruwar hakan ba a hukumance.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.