Toturial yadda xaka chire security akan waya Android - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Toturial yadda xaka chire security akan waya Android

<
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwa.
Da abokan arziki. A yau xamuyi bayani akan yadda xaka chire wayarka daga key wato (password or security).
.da  farko wasu sukansa  wayarsu security amma sukan manta walau Number.
.number.
.patter.
.name.
Da sauransu.
.Da.
Farko xaka kashe wayarka idan kayi mutuwa sai kaxare battery.  .
Sai  kaden makune da abin kara magang.
Watt..
(volume ).
Xata waxo maka rubutu  kamar.
.sai kashiga na uku.
Kana shiga sai kadane abin kashewa xata dakyau karka kunnata xata dauki.
Minti biyu xuwa uku sai takama insha allah wannan security ya sauka tadawo kamar sabuwa.  Allah  ya bada sa. A
..
Sai anjima

1 comment:

Theme images by friztin. Powered by Blogger.