Tuesday, 6 June 2017

Sabuwar Waka Abdul D one yar fillo

     Download now
        Abdul D One, Daya Ne Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Hausa Haifaffen Garin Kaduna, Shaharre A Fannin Rera Wakokin Soyayya, Kuma Daya Daga Cikin Matasan Mawakan Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Kannywood.
Yauma Kamar Kullum Gamu Dauke Muku Da Wata Me Zafi Daga Gareshi Me Suna "Yar Fillo" Wakace Dake Cike Da Zafafan Kalaman Soyayya Masu Matukar Fa'ida, Musamman Ga Ma'abota Soyayya.
Gadai Tanan Ku Saukar Ku Jiyewa Kunnuwan Ku.
Ayi Sauraro Lafiya.


EmoticonEmoticon