Labari da dumi duminsa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labari da dumi duminsa

<
Labari da dumi duminsa  innalillahi  wa inalaihi raju.un a yau  akasamu wani iftillah abun da ya faru ga mahajjatan wanda suke kan hanya xuwa  sallah  .allah ya jarabbace da su kuyi  hatsari  akan hanya asamu rasuwa  wasu daga chikinsu  wasukuma na asibiti zaka iya kiran dan uwanka achan ko  xaka duba allah  ya kiyaye faruwar haka agaba  amen suma amen wanda suka rigamu gidan gaskia allah yaji kansu marasa lafiya kuma allah  ya  basu lafiya amen suma  amen yadawo mana da sauran lafiya allah ya karbi ibadar mu amen suma amen

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.