Friday, 30 June 2017

Nura m inuwa annuri zuchiya track

Music: Nura m inuwa  awakarsa  Mai taken  annuri zuchiya  Wannan  wakar  wadda  ango  yayi  yayita gareku masoya  sannan kuma  yayi bayani akan so da  akebawa zuchiya da kuma nishadin da masoya suke xaka iya sambada wakar awayarka dan sauraro.
.
Ayi sauraro Lafiya.
.
Download MP3

Umar m Shareef tsintuwa album 2017

Best of tsintuwa  album  2017 album  din  da akadade  ana jira  album  din  tsintuwa  dai wasu  daga  chikin  mutane  har  Sun Fara  fitar da rai  da fitowar  album  din  dan  wasu  suna  ikirari  Anya kuwa  album  din  zai fito  kuwa  ko  kuwa  toh  yanxu  nesa  taxo  kusa   album  din  yanxu  zai  fito nan  da kwana  goma album  din  zai fito

 
Zaku iyah  sauraron Wannan  sumin  tabine daga  chikin  album  kafin   fitowar sauran su 

Ayi  sauraro  lafiya. 
.
.
.
.
.

Sabanbin photos na rahama sadau

Uhm  ansha  kyau
 
Yau akeyi gobe sai  Labari 
 
Celebrity  
 
Ansha kyau
 
Beautiful  
  
Pretty 

 Ashs kallo lafiya 

Umar m Shareef sabuwar Waka na aminta

[music] sabuwar Waka umar m Shareef  Mai taken na  aminta  Wannan  wakar  ta umar  sabuwace  wadda ya bugata  sannan kuma  ya  yiyita dawani yanani na kamar slow music  amma  kuma tafi kama da Salon  R&B wanda yasaba  sai dai  yasan bada  kalamai  achiki  Wanda masoya  suke suyi  amfani dasu  sannan kuma  umar kowa yasanshi wajan  wake so ko Kauna amma  sambadi wakar   dan sheketa awayarka ko computer Dan  sauraro.

.ayi sauraro lafiyaDownload MP3

Thursday, 29 June 2017

Immune system organs

Immune System Organs

These organs of the immune system produce, develop and disseminate the lymphocytes, one of five types of white blood cells, which will recognise and fight infection and diseases. 

The blood and lymphatic vessels are an important part of the lymphoid organs because they carry the lymphocytes to and from different parts of the body. 

 Lymphoid Organs

Bone marrow : 


This is the soft tissue in the hollow centre of bones. All blood cells including most immune cells, are produced within the bone marrow from special cells called stem cells.

Thymus : 


This pinkish gray gland is located behind the breast bone. Its main function is to transform the white blood cells into the various type of T-cells which are able to mount an attack on the organisms.

Tonsils :

Lymph tissue are also found around the entrance to the throat, the most obvious being the tonsil. Tonsils trap and destroy bacteria and germs that we inhale or swallow. 

Spleen 

This fist-size, spongy and deep red organ is located on the left side of the abdominal cavity just behind the lower rib. It cleanses our blood by filtering used-up and defective red blood cells.

Sako daga rahama sadau

Tags
Sako daga  rahama sadau tana Mika godiya ga  barka da sallah  Allah ya maimaitamana  Amen suma amen  sannan kuma  Tana mika sakon bangajiya   ga duk masoya ga Wanda  sukaje kallon film Rariya

  
Sannan kuma tana   tanana  alfahari daku masoya dan ku mukeyi kuma  inda Baku baxamuyiba  sannan   kuma  .
Tannan kara godiya ga samari da yan mata  sannan kuma insha Allah  satin da zamu shiga  xanfito muku da sababin  film Film  wanda  kuke sonsu   .sai  anjima  kunkara  jinmu  Allah ya bar kauna

Dj AB soyayya new song

Music: new track from DJ AB Mai taken soyayya   ayau  kuma muna dauke damn waka DJ  AB shahararen mawaki Hausa hip-hop  sabon salo Mai taken soyayya uhm  ya  abin  yake soyayya dadi idan kayi dace da mai Sanka.
Ayi sauraro lafiyaDownload MP3 /mp4

Classiq New song ina sonki

Music: New song from arewa Mafia wato  clsssiq sarki mu muna chiki suna waje sarki Waka Mai taken ina sonki  wadda yayiwa wata  ayi  sauraro Latoya.
.
.
.
.
Download MP3

Wednesday, 28 June 2017

New song Sani Danja Ft Danfo Driver

Music: New song  from  sani Danja the title name of or new song   this  song its very nice  and fantastic then  Sani Danja  Ft Danfo Driver  this song is contained alot of the things  but  you can Download  and listen what he said.
.
.
.ayi  sauraro Lafiya

Download MP3

Kwankwasiyya muna tare da amana

Music: wakar kwankwasiyya Waka Mai taken  kwankwasiyya tafiyar amana  Wannan waka sabuwar Wakace da akayi  kwankwaso da  shugaban kasa Muhammad Buhari  akayi  2019 muna tare  kuma  da amma  Dr Rabi'u musa  kwankwaso wadda  akayi  musu  saurari wakar  kaji  mai yace


Ayi sauraro lafiya


 Download MP3

Tuesday, 27 June 2017

DJ AB New track babban yaya

Music: DJ AB sabuwar waka  Mai taken babban yaya  a yau ake gobe  sai  Labari  a yau  DJ AB yana  dauke  da track  mai  zafi  mai  dumi  wada  take tashe  awannan  lokachi amma  kunsan  .maine  babban yaya din  kuwa  amma  saurari  DJ AB kuji  mai  zaice
.
Ayi  sauraro Lafiya.
Download MP3

Rahama sadau da yakub m Ahmad akaallan Film rariya ga kuma abin da sukace shiga danji

Tags
Rariya: aranar  sallah  aka fitar da film din rariya  aka haska  a cinema  da dama  a garinan ko muce  akasarnan  sabo  da ba iya arewa aka haskabA harda  kudanchi  kasarnan  a wajan kalan Film  sunce  yana daya daga chikin Film Film  da suka samu karbuwa  a wannan  shekara  sannan kuma  yanA  daga  chikin  Film  da  yabawa  rahama  sadau  sake karbuwa  sabotage da  ya  nunA  abubuwa  da dama  achikinsa  sannan  kuma  yasamu  karbuwa  awajan  Jama.a inji shaharari dan  Film  Yakub m Ahmad  kuma  shine  Film  da  akansa gasa akansa kuma  akasa doka  akansa  mu kanmu  bamu san dokar  mu hadu anjima  dan jin chigaba  Labari  da kuma  jin  wace doka akasa  akansa for  more  news  visit www.bestarewa.com.ng

Umar m Shareef song so yanayi

Music: sabuwar waka daga umar m Shareef  Mai taken so yanayi  Wadda aka Waka so  wani abune ko  ace  wata halitace da  Allah  yayita kuma yakesata q zuchiya mutane  suji suna son juna ba kaunaba so daban da kauna amma Umar m Shareef  a Wannan wakar  tasa  yayi bayani  amma sambadi  wakar ka sambada  a wayarka Dan  sauraro umar m Shareef
.
Ayi sauraro  Latoya.
.


Download MP3

Labari da dumi duminsa daga Rahama sadau

Tags
-Yau ne fitaccen jarumin finafinan Hausa Ali Nuhu ke murnar zagayowar haihuwarsa a inda masoya suka yi ta aike masa da sakon taya murna wannan rana
-A nata sakon Rahma Sadau ta ce jarumin ya cancanci yabo da kuma jinjina saboda irin rawar da ya ke takawa a finafinan Hausa
Dandalin Kannywood: Rahma Sadau ta jinjinawa Ali Nuhu da wannan (Karanta)
Rahma Sadau ta jinjinawa Ali Nuhu tare da kiransa 'Maharaja', Sarki
A yau 15 ga watan Maris ne jarumin finafinan Hausa Ali Nuhu ke murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Tuni dai jarumin ya soma samun sakon taya shi murna zagayowar wannan rana, rututu daga 'yan uwa da abokan aiki, da kuma sauran masoya.
A sakon Rahama Sadau na taya murnar ga jarumim, wanda ta kuma lika a shafinta na dandalin sada zumunta da muhawara na Facebook, ta na mai cewa, "ina mai taya 'Maharaja' " watau sarki da yaren indiya, "Ali Nuhu murnar zagayowar wannan rana".
Sannan ta kuma ce, "ina kuma fatan Allah Ya maimaita mana wannan rana, ta zo cike da alheri, da kuma nasarori masu yawa".
Sauran abokan aiki a masana'antar shirya finafinai na Kannywood suma sun aika da sakwanninsu.
Yakubu Mohammed mawaki kuma jarumi a finafinan Hausa da na kudancin kasar nan, a nasa sakon a shafin Ali Nuhu ta dandalin sada zumunta na Instagram, ya taya jarumin murna da kuma yi masa fatan alheri.
Sai dai Jarumi Ali Nuhu bai bayyana ko zai yi shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar tasa ba kamar yadda sauran 'yan wasan Hausa suke yi.
Da akwai dangantakar aiki mai karfi tsakanin Rahma Sadau da kuma Ali Nuhu wanda wasu ke cewa shi ne ya fara sa ta a fim a 'yan shekarun baya.
A baya dai jarumi Ali Nuhi, wanda masoyansa ke yiwa lakabi da 'Sarki' a shirin finafinan Hausa, ya yi kokarin sa baki a hukuncin korar da kungiyar MOPPAN ta yiwa Rahma Sadau daga fitowa a finafinan Hausa, wanda kuma shi ne sadiyyarta barin kasar nan a shekarar 2016.
Mu ma a visit www.bestarewa.COM.ng muna taya Ali Nuhu murnar zagayowar wannan rana.
Ga bikin murnar dawowar Buhari a garin Daura

Monday, 26 June 2017

Husaini Danko ft k Arrowz happy sallah Rana murns

Music: k arrowz ft husaini Danko happy sallah new song  a yau  ake gobe sai  Labari  ga k Arrow da  Husaini Danko  a wakar barka da sallah mai biki daya ta huce ta bar wawa da bashi  Allah ya Mai maimaita mana amen
.

Ayi sauraro lafiyaDownload MP3

Tasi'u tk ft Mr bangis yan gayu

Tags
[music] : new song  from  Tasi'u tk ft MR- Bangis -ABK SONG
Mai taken yan gayu ko  kuma  kuce yan gayu  Wanda suka hadu da Mr bangis  waddda ayanxu  haka  take shahararen mawaki   kuma  yaron wannan shahararen mawaki  kuma artist  wato Adam zango   amma dai saurari tasi'u tk  kaji mai yace

Ayi  sauraro lafiyaDownload mp4

Ay fashion New song INA DA GAYU


[music] by  Ay fashion  sabuwar Waka mai sunan ko taken INA DA GAYU..
Wanna wakar itace Waka mai tashe ta sarkin basu Wanda yayi wako da dama kamar irinsu

Komai na mata.
.
Yayi clubbing gidan rawa.

Da dai sauransu.
Kuma kunsa yadda yake wake Hip Hop kuma  kamar  R&B amma  dai  saurari Wannan  kaji Mai yake cewa.
.
Ayi sauraro Lafiya


Download MP3

Saturday, 24 June 2017

Sulaiman bosho Comedy

Tags

Comedy: a yau muna tare  da shahararen dan wasan  mai  sunan sulaiman bosho  a comedy  mai taken jahilci yafi hauka chiwo uhm ahhhhhhha ana haka  gaskiyane ilimi shines komai  shine gishirin rayuwa  a Wannan lokachi.

A yaune  muna tare  comedy na  sulaiman bosho  mai taken jahilchi yafi hauka  Kai dai xaka iya sambada kallan film din Mai taken 

Ayasha kallo lafiya0Rariya film

Tags
Barka da  sallah a yau  akeyinta gobe sai Labari  in ma abota kallon Film din Hausa  To  abin  da  kukejira  gashi  ya  fito karka bskubari a baku Labari da  abaku Labari gwanda ku bayar  a yau take  sallah  mukasance daku a  yau  take sallah  xakuyi kallan film rariya tare  da  Wannan  shaharearen dan wasan wato mai  sunan sarki  Ali Nuhu  ayi kallo lafiya


Rahama sadau.


Ali Nuhu.
.
Sadiq sani Sadiq.

Maryam booth
Download mp4

Labari da dumi duminsa daga Mawaki Hamisu breaker

Tags
Assalamu alaikum masoyana Maza da mata  ina tayaku murna zagayo Eid Mubarak  Mai  abarka Allah ya karbi ibadar mu  abin suma  abin  Allah yasa muna daga chikin bayin da ake yanta  amen suma Allah yasa ayi bikin sallah lafiya  amen suma
.
.
Atayaku murna shagalinsa  insha Allah xamuyi shagalli tare daku misalin yau Rana sallah  zamuyi  wasan sallah na farko achikin sallah  a abacha usanta misallin karfe  hudu 4:00 nayama  masoyana farin chikinku shine namu  Allah ya bar mu Tare xamu wassni  .


Hamish Breaker.


Da

Faruk m Inuwa  .
.
Allah yasa ayi sallah lafiya  sai kunkara jina daga  naku Hamisu breaker.

Happy Eid mubarak

Tags
Happy Eid Mubarak ! Happy Eid Mubarak !! Happy Eid Mubarak !!! The most beautiful phrase on this day which all Muslims utter from their hearts is Eid Mubarak; I also want to have an honor to say it my dear. Eid is coming and we are making our full preparations to spend time with you and sharing this beautiful day. Wish you a sweet day. Across the miles at Eid people who are dear to us are never far away, they’re always close in thought and heart, the way you are today. Wish you and your family the blessings of Allah, kindness of Allah and help of Allah on this day of Eid Mubarak 2  Allah Muslim in the World May Allah Accept Our Ibadah Ameen Suma Ameen ……………From One  Of Ur Lovely Friend…………#ITZ  Suraj Oumar Diso  Happy EID MUBARAK In Advance To Us.

Lymphatic system immune system

Lymphatic System Immune System


The Lymphatic System

The lymphatic system is composed of lymph vessels, lymph nodes, and organs. The functions of this system
include the absorbtion of excess fluid and its return to the blood stream, absorption of fat
(in the 
villi of the small intestine) and the immune system function.
Lymph vessels are closely associated with the circulatory system vessels. Larger lymph vessels are similar to
veins. Lymph capillaries are scatted throughout the body. Contraction of skeletal muscle
causes movement of the lymph fluid through valves.


Lymph organs include the bone marrow, lymph nodes, spleen, and thymus. Bone marrow contains tissue
that produces 
lymphocytes. B-lymphocytes  B-cells  mature in the bone marrow. T-lymphocytes T-cells  mature in the thymus gland. Other blood cells such as monocytes and leukocytes are
              produced in the bone marrow. 


The spleen serves as a reservoir for blood, and filters or purifies the blood and lymph fluid that flows through it.
If the spleen is damaged or removed, the individual is more susceptible to infections.


The lymphatic system is a system of capillaries, vessels, nodes.
and other organs that transport a fluid called lymph from the tissues as it returns to the bloodstream.

The lymphatic system also transports fatty acids from the intestines to the circulatory system.

T lymphocytes. T lymphocytes, also commonly known as T cells, are cells involved in fighting specific pathogens in the body.

lymphocytes. B lymphocytes, also commonly known as B cells, are also cells involved in fighting specific
pathogens in the body.
Once B cells have been activated by contact with a pathogen, they form plasma cells that produce antibodies. 


Immunity
              
Immunity is the body's capability to repel foreign substances and cells. The nonspecific responses are the first line of defense. Highly specific responses are the second line of defense and are tailored to an individual threat. 

The immune system is associated with defense against disease-causing agents, problems in transplants and blood transfusions, and diseases resulting from over-reaction autoimmune, allergies and under-reaction AIDS.

The immune system is our body’s defense system against infectious pathogenic viruses, bacteria, and fungi as well as parasitic animals and protists. 

The immune system works to keep these harmful agents out of the body and attacks those that manage to enter.

Wazirin rarara a sabuwar Waka zamuyi tankade

[music]: Wazirin rarara  a sabuwar Waka  mai  taken  sai munyi tankade   dauda kahutu rarara  yasamu  waziri  kamar yadda  sarki waka nazir m Ahmad  shima yasa samu waziri  toh shima  dauda Kahuku rarara  yasamu badamasi  Dan garin katsina  amatsayin sa na waziri rarara   xaka iya sambada  wakar  ka sambadata  a wayarka  dan  sauraro.
.
.
.ayi  sauraro lafiyaDownload MP3

Labari da dumi duminsa

Tags
DA DUMIDUMINSA

Sarkin Musulmi Ya Tabbatar Da Ganin Wata,  Gobe Ne Karamar Sallah A Nijeriya

Daga Yusuf Dingyadi

Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III a nan garin Sokoto ya bayar da sanarwa ganin watan Shawwal a wurare da dama na Nijeriya.

Daga Maiduguri har Birnin Kebbi Allah Ya nufi al'ummar Musulmi sun ga wata.

Barka da shan ruwa da Sallah!

Olamide new song LETTER TO MILLI

Tags
[music]: new song  from olamide title name letter to Milli it's naija singer  then you can  remember  him by the  voices  then this singer  he is celebrating  IN Nigerian  singer or artist  you can enjoy  or listening  the song from him.
. Download  enjoy.
Download MP3 &mp4

B O C. New song Makhits

Download MP3
Music: new song from b o c barde ogan  chasu musa is coming  this  it taken  alot of things  which it's contains  but it's not only  a song  you listened  no it's leaning you  alot  of things  from  it but before  I further  you can listen and certain youself what b o c said
.
.
.  Ayi sauraro lafiya


Download MP3

Some important Definition digestive system

Some Important Definations


Mouth
the first part of the digestive system, where food enters the body. Chewing and salivary enzymes in the mouth are the beginning of the digestive process (breaking down the food).


Bile
a digestive chemical that is produced in the liver, stored in the gall bladder, and secreted into the small intestine.


Intestines
the part of the alimentary canal located between the stomach and the anus.


Alimentary canal  
the passage through which food passes, including the mouth, esophagus, stomach, intestines, and anus.


Tomach
a sack-like, muscular organ that is attached to the esophagus. Both chemical and mechanical digestion takes place in the stomach. When food enters the stomach, it is churned in a bath of acids and enzymes.


Chyme
food in the stomach that is partly digested and mixed with stomach acids. Chyme goes on to the small intestine for further digestion.(i)Appendix
a small sac located on the cecum.


Digestive system
(also called the gastrointestinal tract or GI tract) the system of the body that processes food and gets rid of waste.
 

Ascending colon 
the part of the large intestine that run upwards; it is located after the cecum.


Jejunum
the long, coiled mid-section of the small intestine; it is between the duodenum and the ileum.


Sigmoid colon
the part of the large intestine between the descending colon and the rectum.


Anus
the opening at the end of the digestive system from which feces (waste) exits the body.
 

Pancreas
an enzyme-producing gland located below the stomach and above the intestines. Enzymes from the pancreas help in the digestion of carbohydrates, fats and proteins in the small intestine.


(iii)
Esophagus
the long tube between the mouth and the stomach. It uses rhythmic muscle movements (called peristalsis) to force food from the throat into the stomach.


Transverse colon
the part of the large intestine that runs horizontally across the abdomen.


Abdomen
the part of the body that contains the digestive organs. In human beings, this is between the diaphragm and the pelvis


Rectum
the lower part of the large intestine, where feces are stored before they are excreted.


Descending colon
the part of the large intestine that run downwards after the transverse colon and before the sigmoid colon.


Gastrointestinal tract
(also called the GI tract or digestive system) the system of the body that processes food and gets rid of waste.


Liver
a large organ located above and in front of the stomach. It filters toxins from the blood, and makes bile (which breaks down fats) and some blood proteins.


ileum
the last part of the small intestine before the large intestine begins.


Duodenum
the first part of the small intestine; it is C-shaped and runs from the stomach to the jejunum

Epiglottis
the flap at the back of the tongue that keeps chewed food from going down the windpipe to the lungs. When you swallow, the epiglottis automatically closes. When you breathe, the epiglottis opens so that air can go in and out of the windpipe.(ii)
Gall bladder
a small, sac-like organ located by the duodenum. It stores and releases bile (a digestive chemical which is produced in the liver) into the small intestine.


Peristalsis
rhythmic muscle movements that force food in the esophagus from the throat into the stomach. Peristalsis is involuntary - you cannot control it. It is also what allows you to eat and drink while upside-down.

Salivary glands
glands located in the mouth that produce saliva. Saliva contains enzymes that break down carbohydrates (starch) into smaller molecules.


Cecum
the first part of the large intestine; the appendix is connected to the cecum.

Friday, 23 June 2017

Tekno mess song

Tags
Download MP3
Music: new song from tekno he is  celebrating  IN Nigerian OR  in the  world  if you are listening  song  may you know Who  is  tekno  may  you know him better  than  me this song title  mess   I hope you  enjoy  it  Downloaded  enjoy

Wizkid naughty Ride

Tags
Download MP3
Music: wizkid ft mojar lazer naughty Ride
.
Its latest song IN this month then this song its contain alot of the thing  which  it's singer  using with alot of word  then  you  enjoy your listening music  from wizkid.

.
Enjoy your Download