MUSHA DARIYA - BESTAREWA BlOG

Header Ads

MUSHA DARIYA

<
ABIN MAMAKYYY!!!!
😁😁😁😁😁😁😁
Kai jama'a!   Bature sai dai ayi masa shuru kawai,wato yanxu zaku iya gano nauyinku ta hanyar amfani da wayarku,yadda ake yi?😊biyoni ku sha labari.....ba wahalaπŸ‘‰πŸ»danna ​0087#!πŸ‘‰πŸ»sai kuyi maza ku ajiye wayar qas!!πŸ‘‰πŸ»cire takalmanku ku tsaya akan wayar takuπŸ˜œπŸ‘‰πŸ»idan kuna son cikakken sakamako kuwa.....πŸ‘‰πŸ» *tsalle zakuyi akan wayar ku dira!​😜Nima nayi....kuma nauyina ya nuna 75kg.  Ku hanxarta yi..... sai an gwada ake sanin haqiqanin lamari😜😜😜    Basai kun gode min ba.....ai abotarmu ta wuce haka!!!.... ​ina sonku abokaina​

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.