MASOYYA NA GASKE - BESTAREWA BlOG

Header Ads

MASOYYA NA GASKE

<
_Akwai wata rana da zantafi๐Ÿ’”__Kuma bazan sake dawowa ba๐Ÿ’”__Akwai wata rana da zanyi bacci๐Ÿ’”__Kuma bazan sake tashi ba๐Ÿ’”__Akwai wata rana da zan rufe idona har abada๐Ÿ’”__Akwai wata rana da zata zama babu ni๐Ÿ’”__Akwai wata rana da zakuyi message a contacts dina amman babu reply zakuyi ta tunanin kamar zanmuku reply amman na tafi forever and I will never come back a haka har kowa zai manta da ni๐Ÿ’”__Akwai wata rana da zaku yi kuka shi kenan babu ni๐Ÿ’”__Akwai wata rana da zaku so ganina amma babu ni๐Ÿ’”__To kunsan yaushe ne wannan ranar๐Ÿ’”__Wata kila yau ne !๐Ÿ’”__Wata kila kuma bayan sati Daya ne !๐Ÿ’”__Wata kila kuma bayan wa ta daya ne !๐Ÿ’”__Wata kila kuma bayan shekara daya ne !๐Ÿ’”__Wata kila kuma bayan lokaci me tsaho ne !๐Ÿ’”__Wata kila kuma kana gama chat da ni ! ๐Ÿ’”__Sai mutuwa ta dauki rayuwata !๐Ÿ’”_*Sabo da haka !๐Ÿ’”**Ina me neman afuwa akan duk wani laipi dana muku yan uwa  kuma ni nayafewa dukkan masoyana Allah ya yafe mana baki daya๐Ÿ˜ญ*

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.